Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Naje kasar waje karbi iPhone amma abinda aka ce za’a yi dani kamin a bani wayar yayi muni shiyasa naki yadda>>Inji Bashir Gombe

Tauraron Tiktok, Bashir Gombe ya bayyana cewa, ya je kasar waje karbo iPhone kamar yanda ake yi amma abinda aka ce za’a yi dashine yaki amincewa saboda abin yayi Muni.

Kalli Bidiyon jawabinsa a kasa:

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Sabbin Motocin dakon man fetur da Dangote ya siyo sun iso Najeriya har a kai masa kamfaninsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *