Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyo: Ni Ba Barawo bane shiyasa bana taba kayan Mutane, Kayan Gwamnati kadai nake dauka shima dan nasan ina da hakki a ciki>>Inji Wani Barawo da ‘yansanda suka kama

Wani da ake zarginsu da sata da lalata kayan Gwannati da aka kama ya bayyana cewa shi ba barawo bane.

Ya bayyana hakane a yayin da ‘yansanda suka yi holinsa yake amsa tambayoyi kan zargin da ake masa.

Yace baya son a ce masa Barawo shiyasa baya daukar kayan mutane, yace kayan Gwamnati kawai yake dauka suma dan yasan yana da hakki a ciki.

https://twitter.com/northern_blog/status/1920876294683685246?t=NafyQRORCRgORlLUCcNIhQ&s=19

Lamarin dai ya baiwa Mutane Mamaki.

Karanta Wannan  YANZU-YANZU: Real Madrid Ta Bude Sabuwar Shekarar 2025 Da Yin Nasara, Inda Ta Yi Wa Valancia Ci 2-1 A Mintin Karshe

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *