Tauraruwar kafafen sada zumunta, Maryam ta bayyana cewa, kaf Kano, ita kadai ce ke da mazaunai da babu me irinsu.

Ta bayar da kalubalen cewa, idan akwai wadda ke jin tana da mazaunai irin nata, ta fito zata bata kyautar Naira dubu 100.