Wednesday, March 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Rawar da matar Gfresh ta yi ta dauki hankula inda da yawa ke cewa itama ta zama irinsa

Matar tauraron Tiktok, Gfresh Al-amin ta dauki hankula sosai saboda rawar da ta yi a shafinta na Tiktok.

Matar ta yi rawa sosai inda aka ga tun tana zaune sai da ta tashi tsaye.

https://www.tiktok.com/@maryamnikicminaj/video/7542982337257082132?_t=ZS-8zEpbHO9sDh&_r=1

Da yawa dai sun rika fadin itama ta zama irinsa.

Karanta Wannan  Sabbin Bayanai sun fito game da jirgi marar Matuki da ya fadi a jihar Naija

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *