Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Rukayya Dawayya ko dai kece abokiyar fadan Ummi Nuhu? Wata ta tambaya bayan da aka ga Dawattan tana habaici kan maganar Ummi Nuhu

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

An yi caaa akan tsohuwar Tauraruwar fina-finan Rukayya Dawayya bayan da ta daki Bidiyo tana habaici anda da yawa suka fassara da cewa, da Ummi Nuhu take.

Dawayya ta saki Bidiyo tana fadin cewa, Wasu a lokacin da suke ganiyarsu aun raina mutane har ma iyayensu basa jin maganarsu, sannan kuma ko Ibada basa yi.

https://www.tiktok.com/@dawayya/video/7531800852042910981?_t=ZM-8yOcCsJaJuC&_r=1

Saidai duk da Dawayya bata kira suna ba, da yawa sun fassara cewa da Ummi Nuhu take.

Wata me suna Zinariya a Tiktok har kafe hoton Dawayya tayi tana cewa, ko dai itace abokiyar fadan Ummi Nuhu?

Tace dai ko ma me Ummi Nuhu ta yi a yanzu ta yi nadama kuma ya kamata ya wuce.

Karanta Wannan  Shugaba Tinubu ba zai zarce ba a 2027>>Inji Hadimar Buhari, Lauretta Onochie

Dama dai a hirar da Gabon ta yi da Ummi Nuhu ta bayyana cewa, wasu na ta kallonta da abinda ta aikata a baya.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *