Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Saboda saka wannan rigar, Dalibina ya kirani Qaruwa>>Malamar Makaranta ta koka

Wata malamar makaranta data je aji koyar da dalibai da rika iya Kwauri tace dalibinta yace mata Karuwa

Tace ta kadu sosai da abinda dalibij ya gaya mata.

Kalli Bidiyon anan

https://www.youtube.com/watch?v=mQgnIOyPp_A?si=DW_KPBhNZbN6aZre
Karanta Wannan  Kwana Daya bayan da yace sai ya yi fafutuka dan ganin an sakeshi, Sowore ya ziyarci Sheikh Abduljabbar a gidan yarin Kuje

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *