
Tauraruwar fina-finan Hausa, Sadiya Kabala ta bayyana cewa, Saurayinta ya gaya mata cewa kibarta ta yi yawa.
Tace dalili kenan da yasa ta canja kalar abincin da take ci.
Ta nuna kalar abincin da ta koma ci da suka hada da kayan marmari da ganyen dan rage kiba.
https://www.instagram.com/reel/DGV5MxtM-_k/?igsh=anl5ODg3ODF4bmhr