Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Sahir Abdul ya bayyana irin gagarumin tallafin da zai baiwa Ummi Nuhu

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraron fina-finan Hausa, Sahir Abdul ya bayyana cewa, Bashi da makudan kudaden da zai tallafawa da Tsohuwar jarumar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu amma yana da hanyar da zai bata tallafi.

Sahir yace zai tallafawa Ummi Nuhu da garin danwake da yake sayarwa sannan zai taimaka mata wajan sayar dashi.

Ya bayyana hakane a cikin Bidiyon da ya wallafa a shafinsa na Tiktok.

https://www.tiktok.com/@mr_saheeer/video/7531784475202702610?_t=ZM-8yOdD85xWcQ&_r=1
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Ana ta cece-kuce, 'Yan Najeriya na mamaki bayan ganin katafaren gidan tsohon Gwamnan Abia, Orji Kalu a kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *