Tauraron fina-finan Hausa, Sani Musa Danja ya bayyana matansa 2 da kuma wadda yafi so a cikinsu.
Ya wallafa Bidiyon a shafinsa na Tiktok inda suke Nishadi.
Sani Danja dai ana mai taken me Buhu-Buhu na ‘yan mata.