
Wannan wata matashiyace da ta jawo cece-kuce bayan da saurayinta a sai mata wayar iPhone XR amma tace bata so sai 13.
A Bidiyon da ya watsu sosai, an ji yana cewa ta ce masa bata son iPhone X, shine ya kawo mata XR amma itama tace bata so ya kaiwa mabukata.
Da yawa dai sun yi mamakin rashin godiyar Allah na Budurwar.