Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Shedan ne jagoran duk wani mawaki hadda na Chochi>>Inji Shahararren mawaki, 9ice

Shahararren mawakin Kudu, 9ice ya bayyana cewa Shedan ne ke jagorancin harkar waka.

Yace hadda wakokin Chochi duk shedan ne ke jagorancinsu.

https://www.tiktok.com/@aparoblog/video/7534116976491384069?_t=ZS-8yZbzFdKHbd&_r=1

Yace duk shaye shayen da suke da sauran abubuwan sa basu kamata ba, shedan ne sukewa aiki.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Wallahi Sheikh Kabir Gombe Kafirine kaima idan ka yi kokwanton hakan ka zama kafiri>>Inji Wannan Malamin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *