Shahararren mawakin Kudu, 9ice ya bayyana cewa Shedan ne ke jagorancin harkar waka.
Yace hadda wakokin Chochi duk shedan ne ke jagorancinsu.
Yace duk shaye shayen da suke da sauran abubuwan sa basu kamata ba, shedan ne sukewa aiki.