Malamin Darika, Sheikh Ahmad Jarinkhauri ya bayyana cewa, Sheikh Tijjani ya taba tayar da matacce.
Ya bayyana hakane a wani wa’azinsa da ya watsu sosai a kafafen sada zumunta inda abin ya baiwa mutane mamaki.
Da yawa dai sun karyatashi.