Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Shugaba Tinubu ka taimakeni, Mutanen Arewa daga an samu kuskure Bidiyona ya fita bani sanye da kaya, sai zagina suke, suna min barazana, da bata suna>>Inji Babina, tace lamarin na neman taba mata kwakwalwa

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Tauraruwar Tiktok, Babina, wadda aka fi sani da Queen of updates ta fito tana kuma hawaye da majina tana rokon shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu da ‘yan fafutukar kudu, irin su VDM, da Tunde Ednut su kawo mata dauki.

Babiana tace, Bidiyon tsiraicinta ya fita tin shekarar data gabata amma an sake dawo dashi ana bata mata suna ana zagi da barazana da sauransu.

Ta kara da cewa, lamarin ya sakata a damuwa kuma yana son taba mata kwakwalwa sannan tace zata ma iya kàshè kanta.

Tace dan haka tana kiran da a kawo mata dauki mutanen Arewa sun sakata gaba.

https://www.tiktok.com/@hafsatmwaziri/video/7523491345248406789?_t=ZM-8xm3BG87Bor&_r=1

Babiana tace an samu wani dan Kannywood a yanzu ya fito da maganar wanda a wancan lokacin bai mata fada ba sai yanzu.

Karanta Wannan  Da Duminsa: A karin Farko Musulmi ya zama magajin garin New York City, na kasar Amurka

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *