
Wannan matashiyar ta je Saudiyya a dakin Ka’aba tana rokon Allah ya hana Salisu Umar Salinga Kwanciyar Hankali.
Tace Allah ya hanashi abinda yake so har sai ya biya mahaifiyarta kudin ta dake hannunsa.
Saidai da yawa sun bayyana cewa irin wannan addu’a da ta yi bata dace ba.