Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Halima Atete ta samu karuwar diya mace.
‘Yan uwa da abokan arziki sun taru inda suka tayata murna.