Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Ummi Nuhu ta yi bayani kan kyautukan data samu, ciki hadda karin haske kan labarin cewa Hadiza Gabon ta bata miliyan 5

Tsohuwar Tauraruwar fina-finan Hausa, Ummi Nuhu ta saki Sabon Bidiyon inda ta yi karin haske kan labarin dake cewa, Hadiza Gabon ta bata miki 5.

Tace Hadiza Gabon bata bata Miliyan 5 ba amma zata iya cewa ma ta bata Miliyan dubu.

Tace dalili kuwa shine Hadiza Gabon ta bata dama ta bayyana abinda ke damunta.

Tace tana godiya ga musamman jarumai mata masu tashe a yanzu sun taimaka mata sosai.

https://www.tiktok.com/@arewaupdate34/video/7532195497621130514?_t=ZM-8yPqR8IYFoG&_r=1
https://www.tiktok.com/@arewaupdate34/video/7532197276941421831?_t=ZM-8yPr5XkA1bE&_r=1

Ta kuma godewa Masoya da sakonnin data samu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo daga wajan Bikin Diyar Gwamnan Katsina, A'isha Dikko Radda, Kudin da aka yi wasa dasu a waja yasa wasu na fadin Wanan watan babu Albashi a Katsina

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *