
Me Tiktok, M. Beauty ta bayyana cewa, ko kadan bata Tausayawa Ummi Nuhu ba.
Tace Ummi bata yi amfani da damar da ta samu ba a rayuwa.
Tace Ummi ta haura shekaru 40 amma ba ta taba aure ba kuma bata taba haihuwa ba.
Ta kara da cewa kai ko da Hadiza Gabon ta kama hanyar tsufa.