Tuesday, September 1
Shadow

Kalli Bidiyo: Wani mutum ya shekara 10 yana tara kudi dan sayen Motar Ferari amma ta kone awanni kada bayan ya siya

Wani mutum ya dauki hankula inda rahotanni suka bayyana cewa ya shafe shekaru 10 yana tara kudi dan sayen motar Ferari.

https://www.youtube.com/watch?v=mi-LWsEVPLw?si=lVAp0er-j6Syk6Ye

Burinsa ya cika ya sayi motar amma awanni kadan bayan an kai mai ita ta kama da wuta ta kone.

Karanta Wannan  Ashe Haŕ Kwalloñ Amarya Da Ango Aka Buga, Amma Hakan Bai Hana Ta Yi Masa Kisan Gilĺà Ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *