Sunday, October 25
Shadow

Kalli Bidiyon yanda magidanci ya kama matarsa na cin amanarsa da wani

Wani magidanci ya kama matarsa na cin amanarsa da wani.

Magidancin ya saka kyamarar CCTV a gidansa saboda tsaro amma sai gashi lamarin yasa ya kama cin amanar da matarsa ke masa.

A CCTV ya kama matar tasa na cin amanarsa da wani inda ya gansu kai tsaye turmi da tabarya.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Jam'iyyar APC ta lashe zaben cike gurbi na Ghari/Tsanyawa, Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *