Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Wani Wakilin Kiristoci na zagayawa yanawa shugaba Tinubu Yakin Neman zabe inda yace ko da wa Tinubu zai sake tsayawa takara a 2027 shi zasu zaba saboda abinda ya musu ko Shuwagabannin kasa Kiristoci da suka yi shugabanci a Najeriya basu musu ba

Wani wakilin Kiristoci ya dauki hankula sosai a kafafen sadarwa bayan da aka ganshi yana fadar cewa abinda Tinubu ya musu babu wani shugaba da ya taba musu.

Ya na zagayawa ne yana hado kan kiristoci musamman na Arewa ta tsakiya, inda yace shugaba Tinubu ya baiwa shugaban jam’iyyar APC kirista, sannan ya baiwa shugaban hukumar zabe me zaman kanta, INEC kirista wanda yace idan da shugaba Kirista ne ba zai yi hakan ba.

Karanta Wannan  Ministar da Tinubu ya sauke ta koma yin Fim

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *