
Wannan wani me hakar Kabari ne da ya bayar da labarin irin ni’imar da ya taba gani a cikin wani kabari.
Yace yana hakar sabon kabari ne shine kafarsa ya zurma cikin wani kabari, yace kawai sai yaji wata irin ni’ima har cinyarsa.
Ya kuma bayar da labarin wasu kaburburan da yace sai kasusuwa ake gani.