Friday, December 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Ya Tuba, Soja Boya yace ya daina Rùnģùmàr màtà a wakarsa

Tauraron mawaki Soja Boy da yake wakokin batsa a baya amma yanzu kuma ya dawo yana waka yana rungumar mata yace ya daina rungumar mata.

Ya bayyana hakane a wani Tiktok Live inda wani ustaz ya masa wa’azi.

Ustazun ya gayawa Soja Boy cewa, wakokin da bai yi runguma ba sun fi samun masu kallo.

https://vt.tiktok.com/ZSfvLyCYx
Karanta Wannan  Trump ya naɗa Elon Musk shugaban ma'aikatar inganta aikin gwamnati

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *