Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo: Ya zargi cewa, Saboda Naira Dubu 8 da rashin iya aiki, Asibiti a Abuja sun bar Jaririnsa ya Koma ga Allah

Wannan mutumin Yayi zargin cewa, Wani Asibiti a Abuja ya bari jaririnsa ya mutu saboda rashin iya aiki da kuma Naira dubu 8.

A Bidiyon da ya wallafa, an ganshi yana kuka a gaban asibitin yana zarginsu da rashin iya aiki da daukar ‘yan Arewa aiki.

@talk2davic

why are government hospital so wicked and heartless nurse rose you will never go free and the spirit of the innocent child will forever hurnt you

♬ original sound – da-vic
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon kananan yara na bacci akan gadar Kawo, Kaduna

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *