
Malamin Addinin Islama, Ibrahim Matayassara ya bayyana cewa, ‘yan nanaye na Kannywood sun fi masa Shehunan Darika.
Ya bayyana hakane a wani Bidiyonsa dake ta yawo a kaffen sada zumunta.
Malam yace kuma Marigayi, Sheikh Abubakar Mahmood Gumi yafi sauran manyan Shehunan Darika.