Tauraruwar Fina-finan Hausa dake a Kaduna, Ummi Hutu ta yi korafin cewa, an daina sakata a fim saboda bata bada hadin kai.
Ta bayyana hakane a wani Bidiyon ta daya bayyana a Tiktok.
Tace Amma ta samu wata harkar shine ake mata bita da kulli ana mata bakin ciki amma tace masu yi basu isa ba.