Friday, January 16
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Dansandan Najeriya ya rika naushin matarsa saboda ta tambayeshi kudin makarantar Yara

Wani Dansandan Najeriya ya dauki hankula bayan da aka ga Bidiyon sa yana naushin matarsa saboda ta tambayeshi kudin makarantar Yara.

A Bidiyon an ga ‘ya’yansu na bashi hakuri amma bai kyale matar tasa ba.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin.

Karanta Wannan  Kwana daya bayan da Sarkin Kano, Muhammad Sanusi II ya jinjinawa Gwamnatin Tinubu bisa farfado da tattalin arzikin Najeriya, Bankin Duniya yace duk da kokarin Gwamnati na farfado da tattalin arzikin, Mutane Miliyan 139 ne suka tsunduma cikin bakin Talauci a Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *