Thursday, October 8
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Dansandan Najeriya ya rika naushin matarsa saboda ta tambayeshi kudin makarantar Yara

Wani Dansandan Najeriya ya dauki hankula bayan da aka ga Bidiyon sa yana naushin matarsa saboda ta tambayeshi kudin makarantar Yara.

A Bidiyon an ga ‘ya’yansu na bashi hakuri amma bai kyale matar tasa ba.

Da yawa dai sun yi Allah wadai da lamarin.

Karanta Wannan  Mijina Zabin Allah Ne, Kuma Zai Cigaba Da Mulkar 'Yañ Nijeriya Har Zuwa Shekarar 2031, Cewa Remi Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *