Thursday, January 15
Shadow

Kalli Bidiyo yanda fuskar matar Gfresh ta kukkumbura, mutane na cewa, Anata cece-kuce

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Bayan da tauraron Tiktok Gfresh Al-amin da matarsa suka yi kokawa inda har ake cewa Gfresh din ya mari matarsa.

An ga sun sake yin Bidiyo kuma cewa sun shirya.

Saidai a Bidiyon wasu sun lura da cewa, Fuskar matar Gfresh din ta Kumbura.

Inda ake cewa mari ko naushij da ya mata ne.

https://www.tiktok.com/@maryamayola/video/7525597381467884856?_t=ZM-8xvltvjQdYD&_r=1

Amma a martaninsa, Gfresh yace ko budurwarsa be taba duka ba ballantana matarsa.

Rikicinsu dai ya samo Asali ne daga bidiyon Sadiya Haruna da Gfesh din ya wallafa.

Karanta Wannan  Iyayen mu basu yadda ba muka yi aure, kuma abokai biyu ne kawai suka halarci wajan daurin auren mu>>Inji Tsohon Mataimakin shugaban kasa, Atiku Abubakar yayin da yake taya matarsa, Titi murnar cika shekaru 75 a Duniya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *