
Gwamnan jihar Katsina, Dikko radda ya fashe da kuka yayin da ake shirin saka Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a makwancinsa.
An ganshi sharkaf da hawaye yayin da sojoji kewa gawar tsohon shugaban kasar busa ta karshe ta ban girma yana sheshekar kuka.