Tuesday, November 18
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda Gwamnan Katsina, Dikko Radda ya fashe da kuka yayin da ake shirin kai Buhari makwanci

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[“local”],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{“transform”:1,”square_fit”:1},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:true,”containsFTESticker”:false}

Gwamnan jihar Katsina, Dikko radda ya fashe da kuka yayin da ake shirin saka Tsohon shugaban kasa, Muhammadu Buhari a makwancinsa.

An ganshi sharkaf da hawaye yayin da sojoji kewa gawar tsohon shugaban kasar busa ta karshe ta ban girma yana sheshekar kuka.

Karanta Wannan  Mahara sun shiga coci suka yankewa Fasto yatsu suka kuma harbeshi sannan suka sace mutane 6

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *