Bidiyon wata budurwa na juya mazaunanta a wajan wani taron Mandiri ya dauki hankula sosai.
Matasa, musamman na Izala na ta tambayar ta yaya ake shiga Darika bayan kallon wannan Bidiyon.
Mutane sun bayyana ra’ayoyinsu daban-daban kan lamarin.