Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyo Yanda sabon shugaban APC ya shiga Ofis

A yau ne aka rantsar da sabon shugaban jam’iyyar APC, Farfesa Nentawe Yilwatda inda kuma tuni har ya shiga Ofis.

Bayan da aka rantsar dashi an ga yanda magoya bayansa a Jos ke ta murna da shewar nasararsa.

Karanta Wannan  Ana tsare da Sowore cikin tasku da cin zarafi - Lauyoyinsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *