Thursday, December 25
Shadow

Kalli Bidiyo yanda Sheikh Salihu Zariya ke cewa, idan Peter Obi ba Alheri bane, Allah ya dauki ransa kamin zabe, a gaban Peter Obin, da yawa dai sun ce dan siyasar be san abinda malam ke cewa ba

{“remix_data”:[],”remix_entry_point”:”challenges”,”source_tags”:[],”origin”:”unknown”,”total_draw_time”:0,”total_draw_actions”:0,”layers_used”:0,”brushes_used”:0,”photos_added”:0,”total_editor_actions”:{},”tools_used”:{},”is_sticker”:false,”edited_since_last_sticker_save”:false,”containsFTESticker”:false}

Wani Bidiyon ziyarar da Peter Obi ya kawo Arewa ya dauki hankula.

An ga Peter Obi a tsakiyar malamai irin su Sheikh Yusuf Sambo Rigachukun da sauransu.

A yayin da Sheikh Abubakar Salihu Zariya kewa Peter Obi Addu’a yayi Addu’ar cewa, idan Peter Obi ba Alheri bane ga Najeriya, Allah ya kasheshi kamin zabe.

https://twitter.com/jrnaib2/status/1943090401054798173?t=2LBg-SCjIWm-DSY84HxiKA&s=19

Da yake da Hausa yake addu’ar, da yawa sun ce Peter Obi bai san abinda malam ke cewa ba, wasu kuma abin dariya ya basu.

Karanta Wannan  WANI DAN JAGALIYA YA CHÀKÀWÀ NI BABBAN SOJA WUKA HAR LAHIRA A GADAR KAWO TA JIHAR KADUNA

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *