Thursday, February 26
Shadow

Kalli Bidiyo: Yanda wani Fasto ya watsawa mabiyansa ruwan tsarki a coci ya jawo cece-kuce

Bidiyon wani Fasto na watsawa mabiyansa ruwan tsarki dan tsekakesu ya jawo cece-kuce.

A Bidiyon an ga yanda Faston ya dauko ruwan a cike da bokiti ya watsa akan mabiyansa.

Kiristoci da yawa sun ce ba haka ya kamata yayi ba, kamata yayi a yi abin a tsanaki.

Kalli Bidiyon anan

Karanta Wannan  Faduwar Farashin Abinci: Baku ga komai ba, nan gaba farashin zai kara faduwa sosai kuma gidan kowa sai ya wadata>>Iniji Gwamnatin Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *