Saturday, March 22
Shadow

Kalli Bidiyo Yanda wani yayi amfani da hakoransa ya daga wata mata

Wani mutum ya dauki hankula bayan da yayi amfani da Hakoransa masu karfi ya daga wata mata sama.

Dan Najeriyar dai ya dauki hankula sosai a kafafen sada zumunta bayan faruwar lamarin.

Karanta Wannan  Ni zan kayar da Tinubu a zaben shekarar 2027>>Inji Sowore bayan da ya shiga aka yi gudun fanfalaki dashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *