Wednesday, October 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Sultan Abdulrazaq Yace ‘yan unguwar su ta Dorayi da suke cewa basa son gidan shirya fim daya gina, babu fada, kawai su sayi gidan zai sayar musu

Sultan Abdulrazaq wanda ya gina Gidan shirya fim a unguwarsu ta Dorayi amma aka samu wasu ‘yan unguwarsu suka je gidan Radio suke cewa basu amince ba saboda hakan zai kawo bata tarbiyya.

Sultan yace ba zai yi fada da kowa ba, kawai a samo wanda zai siya gidan zai sayar musu a bashi kudinsa shikenan.

Yace shi dama ya gina gidanne dan samarwa matasan unguwar ayyukan yi.

https://www.tiktok.com/@sultan_films_factory1/video/7653475673109024001?_r=1&_t=ZS-97SIUFcUPAr

Ya nuna cikin gidan inda yace babu wani abu na bata tarbiyya a ciki.

https://vt.tiktok.com/ZSCRDCy5B
Karanta Wannan  Bai kamata ace an nada Tsohon Shugaban INEC da ya sauka mukamin Jadaka ba, ni dai da nine shugaban kasa ba zan yi haka ba>>Inji Atiku Abubakar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *