Saturday, October 3
Shadow

Wata Kirista data saka Hijabi tana wa’azi da Baibul ta dauki hankula

Wata Kirista ta dauki hankula bayan da ta saka Hijabi amma tana wa’azi da baibul.

Bayan kammala karanta baibul din da kiran mutane su shiga Kiristanci an ganta ta core Hijabin.

Lamarin ya farune a cikin motar haya inda wata mata dake tare da ita tace mata hakan bai kamata ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An yi min wahayi Za'a sake yunkurin yiwa shugaba Tinubu jhùyìn Mùlkì>>Inji Fasto Ayodele

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *