Saturday, December 13
Shadow

Kalli Bidiyo yanda ‘yan mata daga Arewa ke amfani da jariran karya suna bara a titunan Lagos

An gano yanda wasu ‘yan mata daga Arewa ke amfani da jariran karya suna bara a Lagos.

Daya daga cikin ‘yan matance akawa bidiyo tana nuna jariran na boge.

https://twitter.com/chude__/status/1860349244810330429?t=VckDRJ5GQHpd9RLjLoRYCg&s=19

An sha zargin mabarata da amfani da wasu hanyoyin yaudara da yawa dan karbar sadaka daga hannun mutane.

Karanta Wannan  Za'a rage farashin kiran waya dana data daga kaso 50 zuwa kaso 35

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *