‘Yar Tiktok me amfanu da sunan Fulbe Gombe ta bayyana cewa, Yin Ciki a soyayya ba Laifi bane.
Tace saurayi zai iya miki ciki kuma ya aureki.
Ta bayar da labarin wata kawarta da saurayinta ya taba dirka mata ciki kuma daga baya ya aureta