
Shagari Shaggy wanda yace shi abokin Ummi Nuhu ne lokacin tana ganiyarta, yace Ummi Nuhu a wancan lokacin tana da motoci 2 da gwala-gwalai da fili.
Yace amma duk ta sayar dasu ta kama shaye-shaye.
A cewarsa, Babu abinda Ummi Bata sha har gungun ‘yan shaye-shaye take bi.