Saturday, March 28
Shadow

Kalli Bidiyon: A akidar Ahlussunah da kuma koyarwar Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) babubinda akace talakawa su dumama Shuwagabannin, kamar yanda Sheikh Salihu Zaria ke cewa>>Inji Dr. Jamilu Aliyu

Malam Dr. Jamilu Aliyu ya bayyana cewa yana tare da Sheikh Salihu zaria game da kin biyan Haraji da gwamnati ke kokarin sakawa Talakawa

Saidai yace baya tare da Malam Salihu Zaria akan cewa wai a Dumama ‘yan Majalisa, yace ba koyarwa lr Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) bace dumama shuwagabanni.

Yace Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) yayi umarni da a yi hakuri idan aka samu shuwagabanni marasa adalci.

Malam kuma yace wasa yayi yawa a wa’azin Sheikh Salihu Zaria inda yace ya kamata ya gyara.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon yanda aka shiryawa wani Fasto gadar zare kuma ya fada aka kamashi yana shirin yin làlàtà da budurwa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *