Thursday, September 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Ganin Motocin Bas Bas na yakin neman zaben shugaba Tinubu a Abuja da yawa ya dauki hankula

‘Yan Najeriya sun cika da mamaki bayan ganin Motocin bas-bas masu dauke da hotunan yakin neman zaben shugaban kasa, Bola Ahmad.

Hakan na faruwane yayin da jam’iyyar APC ta gudanar da babban taronta na kasa.

Karanta Wannan  A karin farko, An ga Sauro a kasar Iceland

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *