Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon yanda shugaba Tinubu ya fyace Majina yayin da yake jawabi a wajan babban taron jam’iyyar APC na kasa

An ga shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya fyace Majina a yayin da yake jawabi a wajan babban taron jam’iyyar APC na kasa a Abuja.

https://twitter.com/i/status/2037662268855333370

Da yawa dai sun yi tsammanin cewa yana fama da murane shiyasa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon:Wallahi da ka shiga Dariqar Tijjaniyya gara ka shiga kungiyar Lhùwàdy>>Inji Dr. Hussain Kano

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *