Sunday, December 28
Shadow

Kalli Bidiyon: A karin Farko an ga Amani akan Stage tana rawa tun bayan dambarwar Bidiyonta da aka yi

Bidiyon Amani akan Stage ya dauki hankula sosai.

An ganta suna rawa ana ce mata kwailayene amma abin bai dameta ba.

Wannan shine karin farko da aka ganta akan Stage tun bayan bayyanar Bidiyon Tsyràìchy da aka rika cewa nata ne.

@king_polo_nee

#creatorsearchinsight #viral #foryoupage #foryou #today @pixel____media @hajjo money💰 @Hajjo money💰💰 @📸DOGO~SHORTZ.NG📸 @KANO~ROYAL~FACES

♬ original sound – KING_POLO_NEE
Karanta Wannan  Ana ta caccakar wani ɗansanda saboda ya ɗaura wa Ganduje takalmi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *