Friday, December 5
Shadow

Kalli Bidiyon: A karshe dai Wike Dole ya hakura ya dauke Motar rushe ginin da ya kai filin sojoji yaso rushe musu gini amma AM. Yerima ya hanashi

Bidiyon yanda hukumar kula da Abuja ta dauke motar rushe gini data kai filin sojoji ya watsu sosai a kafafen sada zumunta.

Motar dai itace Wike ya kai da niyyar rushe ginin da aka fara a filin sojojin amma sojan ruwa, AM. Yerima ya hanashi.

An ga mutane suna shewa suna tafi da murna yayin da ake dauke motar rushe ginin.

https://twitter.com/emmaikumeh/status/1988984236507009321?t=MJs6t33MO48jWoWQSHJ8VA&s=19
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Yanda wata sabuwar Dirama ta sake faruwa tsakanin Sanata Natasha Akpoti da Kakakin majalisa, Godswill Akpabio a zauren majalisar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *