Thursday, September 10
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Attajirin Najeriya, Abdulsalam Rabiu BUA yake shakatawa tare da abokinsa Otedola a jirgin ruwansa

Attajirin Najeriya dan asalin jihar Kano, Abdulsalam Rabiu BUA kenan a wannan Bidiyon tare da abokinsa wanda shima hamshakin Attajirine, Femi Otedola suke shakatawa a cikin jirgin ruwa mallakin Rabiu BUA.

Karanta Wannan  Soja ya koka da cewa, Yawanci matan da suke soyayya dasu basu da amana, Yayin da suke daji, su kuma matan a gari wani yana fita dasu Shan Ice Cream

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *