Saturday, June 27
Shadow

Kalli Bidiyon: Abale ya mayarwa da Aminu J Town Martanin sukar da ya masa kan karbar Shinkafar tallafi da Nuhu Abdullahi ya raba

Abale ya mayarwa da Aminu J. Town Martani kan sukar da ya masa saboda karbar shinkafar tallafi ta Nuhu Abdullahi da Naira dubu 50.

Aminu J. Town ya bayyana a cikin Bidiyonsa cewa Abale yafi karfin shinkafar kuma karbar da ya je yi zai zubar masa da kima a idon Duniya.

https://www.tiktok.com/@aminujtown/video/7613836155741621512?_r=1&_t=ZS-94VlN347pYX

Saidai Abale cikin fushi hadda zagi ya cewa, Aminu J. Town ya kiyayeshi idan ba haka ba zasu hada kafar wando daya.

Yace yaransa ne aka hana shiga wajan karbar shinkafar shiyasa ya je dan a kyalesu.

Abale yace yana da kyamis wanda da kudinsa ya budeshi babu bashi hakanan kuma shima ya raba shinkafar.

Karanta Wannan  Ku kara Hakuri, an kusa shan jar miya>>Shugaba Tinubu
@daddyhikimaofficial

Sakon @Aminu j town backup da @Officialsojaboy

♬ original sound – DADDYHIKIMAOFFICIAL

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *