Bidiyon yanda wasu masu tsaron wajan Biki da ake kira da Bouncers suka hana sojoji shiga wajan bikin ya dauki hankula sosai.
An ga sojojin da Bindiga suna kokarin shiga wajan bikin amma Bouncers din suka hanasu.
Lamarin ya dauki hankula sosai.