Friday, July 17
Shadow

Kalli Bidiyon abinda aka ga wasu samari da ‘yan mata suna yi a wani Kangon gini

Wannan Bidiyon ya dauki hankula inda aa ga samari da ‘yan mata a wani kangon gini kowa ya riko hannun Budurwarsa.

Rahotan yace matasan sun gudanar da bikin sallah babba data gabatane.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda wani Mutum ya nuna giyar Naira Miliyan dari biyu da casa'in da ya siya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *